IQNA - Zaben Yahya Sinwar a matsayin sabon shugaban ofishin siyasa na Hamas bayan shahidi Isma'il Haniyeh yana kunshe da muhimman sakwanni kamar tabbatar da cewa bakin dukkanin mambobin hamas daya ne kan batun jagoranci, da kuma gwagwarmaya da gwamnatin yahudawan sahyuniya .
Lambar Labari: 3491653 Ranar Watsawa : 2024/08/07
Tehran (IQNA) a wani mataki na karfafa alaka tsakanin yahudawan Isra’ila da larabawan da suka mika kai, Isra’ila ta bude ofishin jakadancinta a kasar Hadaddiyar Daular Larabawa
Lambar Labari: 3486065 Ranar Watsawa : 2021/06/30
Bangaren kasa da kasa, Mir Hirush wani fitaccen malamin yahudawa ya bayyana cewa, abin da Isra’ila take yi ya sabawa koyarwar annabi Musa (AS).
Lambar Labari: 3482329 Ranar Watsawa : 2018/01/23